Nehemiah 12:29 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
daga Bet-Gilgal, da kuma daga wuraren Geba da Azmawet, gama mawaƙan sun gina wa kansu ƙauyuka kewaye da Urushalima.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ بٜىٰتْ غِلْغَلْ دَ يَنْكِنْ غٜىٰبَ دَ كُمَ أَظْمَوٜىٰتْ، غَمَا مَوَاڧَنْ سُنْ غِنَاوَا كَنْسُ ڧَوْيُكَ كٜىٰوَيٜىٰ دَ عُرُوشَلِيمَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da kuma daga Betgilgal da karkarar Geba, da Azmawet, gama mawaƙan sun gina wa kansu ƙauyuka kewaye da Urushalima.