Nehemiah 12:38 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ƙungiyar mawaƙa ta biyu suka yi jerin gwano a ɗaya gefen. Na bi su a bisan katangar, tare da rabin mutanen, muka wuce Hasumiya Tanderu zuwa Katanga Mai Faɗi,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ڧُنْ‌غِيَرْ مَوَاڧَنْ غُواْدِيَ تَبِيُنْ كُوَ تَبِے هَغُ تَأَرٜىٰوَ عَكَنْ كَتَنْ‌غَرْ؞ نَا كُوَ بِيسُ عَكَنْ كَتَنْ‌غَرْ تَرٜىٰدَ رَبِنْ مُتَنٜىٰنْ؞ مُكَبِے تَ حَصُومِيَا تَ تُيَ غُرَاسَ حَرْ ذُوَا كَتَنْ‌غَ مَيْ ڢَاطِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ƙungiyar jama'a ta biyu ta masu yin waƙoƙin godiya, ta bi ta wajen hagu. Na bi su tare da rabin jama'a a kan garu, sama da Hasumiyar Tanderu zuwa garu mai fādi,