Nehemiah 12:43 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A rana ta uku kuma suka miฦa manyan hadayu, suna farin ciki domin Allah ya ba su farin ciki mai girma. Mata da yara suka yi farin ciki su ma. An ji ฦarar farin ciki da ake yi a Urushalima daga nesa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนููู ู
ฺููงู ููุฏูุงูู ู
ูุงุณููููู ุงูู ุฑูุงููุฑู ฺขูุถู ุซููููููููุ ุบูู
ูุง ุงูููููู ฺููขูุฑูููุชู ู
ูุณู ุฐููุซูููุง ฺจููุฑูููุ ู
ูุงุชูุงุฏู ููุงุฑูุง ุณูู ู
ูุง ุณููููู ฺขูุถู ุซูููุ ุนูููุฌู ู
ูุฑููููุงููููู ฺขูุถู ุซููููู ู
ูุชูููููฐูู ุนูุฑููุดููููู
ู ุฏูุบู ููุฑูุงุฑูููฐ ู
ูุงุณู ูููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Jama'a suka miฦa hadayu da yawa a wannan rana, suka yi murna, gama Allah ya faranta musu zuciya ฦwarai. Mata da yara kuma suka yi murna. Aka ji muryar murnar mutanen Urushalima daga nesa.