Nehemiah 13:1 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A wannan rana aka karanta Littafin Musa da ฦarfi a kunnuwan mutane aka kuma sami an rubuta cewa kada a karษi mutumin Ammon ko mutumin Mowab cikin taron Allah,
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงูู ุฑูุงููุฑู ูููู ุนููู ููุฑูููุชู ุฏูุบู ููุทูุทููููฐูู ููุชฺููขููู ูููุงูููุฑูููุฑู ู
ููุณููฐู ุนูููููููููู ู
ูุชูููููฐุ ุนูุซููููู ููุชฺููขููู ุนููู ุชูุฑูุฑู ุฏู ููุชู ุฏููุงูููุฑู ุฏู ุชูุซูููฐ ููุฏู ูููู ู
ูุชูู
ููู ุงููู
ูููุงูู ูููุงู ู
ูุชูู
ููู ู
ููุงูููุจู ููุดูุบู ุซููููู ุชูุงุฑููุงูู ุฌูู
ูุนูุฑู ุงูููููู ุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A wannan rana aka karanta daga littafin Musa a kunnuwan jama'a. A cikinsa aka tarar da inda aka rubuta, cewa kada Ba'ammone, ko mutumin Mowab ya shiga taron jama'ar Allah.