Nehemiah 13:10 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Na kuma ji cewa sassan da ake ba wa Lawiyawa ba a ba su ba, cewa kuma dukan Lawiyawa da mawaฦan da suke da hakkin hidima sun koma gonakinsu.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููู
ู ุบูุงููููฐ ุซูููฐูู ู
ูุชูููููฐ ุจูุณู ุจูุงุฏู ุฑูุจููุงูู ุฏู ุนููู ฺูุงุฑูุง ุฏููุงูู
ููู ููููููุงููุง ุจูุ ุณูุจููุงูุฏู ุญููู ููููููุงููุง ุฏู ู
ูููุงฺงู ููุทูููุฏู ุณูููููฐุจูุฏู ุณูุฌููุฏู ุณููู ุบูุฏู ุณููู ูููุงูู
ู ุบููุงูููููููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Na kuma iske ba a ba Lawiyawa rabonsu ba. Saboda wannan Lawiyawa da mawaฦa masu hidima suka watse zuwa gonakinsu.