Nehemiah 13:16 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Mutane daga Taya waษanda suke zama a Urushalima suna shigar da kifi da kaya iri-iri na โyan kasuwa suna kuma sayar da su a Urushalima a ranar Asabbaci wa mutanen Yahuda.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุทูููุณู ู
ูุชูููููฐ ุฏูุบู ุจูุฑููููู ุชููู ุฏูุณูููููฐ ุธูููููููฐ ุนูุซููููู ุจูุฑููููู ุนูุฑููุดููููู
ูุ ุณููููู ูููฐููุงู ฺูููขู ุฏู ููู
ู ููุงูู ุงููุฑู ุงููุฑู ุซููููู ุจูุฑููููู ุนูุฑููุดููููู
ู ุฏููุงูู
ููู ุณูุณูููุฑู ููู
ูุชูููููฐูู ูููููุฏู ุงูู ุฑูุงููุฑู ูููุชู ุชูู
ููููุงูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mutanen Taya da suke zaune a birnin sukan kawo kifi da kaya iri iri, su sayar wa mutanen Yahuza a Urushalima a ranar Asabar.