Nehemiah 13:18 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kakanninku ba su yi irin waษannan abubuwa ba, har Allahnmu ya kawo dukan masifun nan a kanmu da kuma a kan wannan birni? Yanzu kuna tsokanar fushi mai yawa a kan Israโila ta wurin ฦazantar da Asabbaci.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุจููููู ููุงููููููููู ุณูููููุจูุ ุจู ุฏููุงูู
ููู ุญูููููููฐ ุงูููููู ููู
ู ูููููฐููุงู ุฏููููู ููููููู ฺููููููู ุญูููููุซู ุนูููููู
ู ุฏู ุนููููู ุจูุฑููููู ุจูุ ุฏูููุฏููููู ูููู ฺงูุงุฑู ูููฐููุงู ฺขูุดููู ุงูููููู ุนููููู ุงููุณูุฑููฐูุกูููู ุชูููุฑููู ฺงูุธูููุชูุฑูุฏู ุฑูุงููุฑู ูููุชู ุชูู
ููููุงู!ยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ashe, ba haka kakanninku suka yi ba, har wannan ya sa Allahnmu ya kawo mana masifa, mu da dukan birnin? Duk da haka kuna ฦara kawo wa Isra'ila hasala saboda kuna ษata ranar Asabar.โ