Nehemiah 13:20 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sau ɗaya ko biyu, ’yan kasuwa da masu sayar da kowane irin kaya suka kwana waje da Urushalima.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَوْ طَيَ كُواْ سَوْ بِيُ یَنْ كَاسُوَ دَ مَاسُ سَيَرْ دَ كَايَ إِرِ إِرِ سُكَ ݣُونَ عَبَايَنْ كَتَنْ‌غَرْ بِرْنِنْ عُرُوشَلِيمَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sau ɗaya ko sau biyu, 'yan kasuwa da masu sayar da abubuwa iri iri suka kwana a bayan Urushalima.