Nehemiah 13:24 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Rabin ’ya’yansu suna yaren Ashdod ko kuwa wani yare na waɗansu mutane, ba su kuwa san yadda za su yi Yahudanci ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
رَبِنْ یَیَنْسُ سُنَ يَرٜىٰنْ أَشْدُوادْ كُواْ وَنِ يَرٜىٰ دَبَمْ، حَرْ مَا بَسُيِ مَغَنَ دَ يَرٜىٰنْمُ نَ يَهُودَ بَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Rabin 'ya'yansu suna magana da harshen Ashdod, ko wani harshe dabam, amma ba su iya yin magana da harshen Yahuza ba.