Nehemiah 13:3 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’ad da mutane suka ji wannan doka, sai suka ware daga Isra’ila duk waɗanda suke na baƙon zuriya.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَعَدَّ مُتَنٜىٰنْ إِسْرَٰٓءِيلَ سُكَجِ كُواْيَرْوَرْ مُوسَٰى، سَيْ سُكَ وَارٜىٰ دُكَنْ مُتَنٜىٰنْ دَ أَصَلِنْسُ بَ نَ إِسْرَٰٓءِيلَ بَ دَغَ ثِكِنْسُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da mutane suka ji dokokin, sai suka ware dukan waɗanda suke ba Isra'ilawa ba.