Nehemiah 13:31 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Na kuma yi tanadi don sadakokin itace a ฦayyadaddun lokuta, da kuma don nunan fari. Ka tuna da ni da alheri, ya Allahna.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููู
ู ุดูุฑููู ููุฏูู ุฐูุงุนู ุฏูููโุบู ูููฐููุงู ุงููุชูุงุซูููฐูู ฺงููุงูููุงููุฑู ููุฏูุงูู ุงููุฏูููุฏููู ูููุงูููุซูููุฏู ููููู
ูุงุชู ุฏู ููู
ู ููุฏูู ุฐูุงุนู ูููฐููุงู ููููู ฺขูุงุฑูุ ยซููุง ุงูููููู ููุงุ ุชููู ููููู
ููู ุงููููุญูููฐุฑูุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Na kuma shirya yadda za a tara itace domin yin hadaya a kan kari, da kuma lokacin da za a kawo nunan fari. โYa Allahna, ka tuna da ni, ka yi mini alheri.โ