Nehemiah 13:7 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
sai na koma zuwa Urushalima. A nan na ji game da mugun abin da Eliyashib ya aikata da ya tanada wa Tobiya ษaki a filayen gidan Allah.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏููููููุงูู
ููุงู ุนูุฑููุดููููู
ูุ ุณููู ููุชูุฑูุฑู ุฏู ู
ููุบููู ุงููุจูููุฏู ุนูููฐููููุดูุจู ููููุ ููุฏูู ููุดูุฑููู ูู ุชููุงูุจููู ุทูุงูู ุฏูุบู ุทููููู ููููุฌูููฐูู ฺขูููููู ุบูุฏููู ุงูููููู ุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da na komo Urushalima, sai na ga mugun abin da Eliyashib ya yi domin Tobiya, yadda ya shirya masa ษaki a filin Haikalin Allah.