Nehemiah 13:8 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Na ɓace rai ƙwarai na kuma zubar da dukan kayan gidan Tobiya daga ɗakin.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ نَيِ ڢُشِے سُواْسَيْ، نَڢِتَرْدَ دُكَ كَايَنْ تُواْبِيَ نَظُبَرْ أَوَجٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai na husata ƙwarai, na fitar da kayan ɗakin Tobiya a waje.