Nehemiah 2:10 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da Sanballat mutumin Horon da Tobiya wakilin ฦasar Ammon suka ji cewa wani ya zo domin yฤ ฦarfafa zaman lafiyar mutanen Israโila, sai suka damu ฦwarai.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูู
ููุง ุณูุนูุฏูู ุณูููุจููููุชู ู
ูุชูู
ููู ุญููุงูุฑููุงูู ุฏู ุชููุงูุจููู ููููููููู ฺงูุณูุฑู ุงููู
ูููุงูู ุณูููุฌู ุซูููฐูู ูููู ููุฐููุงู ุฏููุงูู
ููู ฺููงูุฑฺูขฺูขู ุฐูู
ููู ููุงฺขูููุฑู ู
ูุชูููููฐูู ุงููุณูุฑููฐูุกููููุ ุณููู ุณููู ุฏูุงู
ู ฺจููุฑูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma Sanballat Bahorone, da Tobiya, Ba'ammone, bawa, ba su ji daษi ba ko kaษan sa'ad da suka ji labari, cewa wani ya zo domin ya inganta zaman lafiyar mutanen Isra'ila.