Nehemiah 2:14 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’an nan na ci gaba zuwa wajen Ƙofar Maɓuɓɓuga da kuma Tafkin Sarki, amma babu isashen wuri saboda abin da na hau yă bi;
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَعَنً نَتَڢِے ڧُواْڢَرْ عِدُوانْ ضُوَ دَ كُمَ تَڢْكِنْ سَرْكِے، عَمَّا دَبَّرْدَ نَهَوْ بَتَسَامِ حَنْيَ تَوُثٜىٰبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Na yi gaba zuwa Ƙofar Maɓuɓɓuga da Tafkin Sarki, amma dabbar da na hau ba ta sami wurin wucewa ba.