Nehemiah 2:16 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Shugabanni ba su san inda na tafi, ko abin da nake yi ba, domin ban riga na faɗa wa Yahudawa, ko firistoci, ko manyan gari, ko shugabanni, ko sauran waɗanda za su yi aiki, kome ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَابُوَنِ عَثِكِنْ دَتَّاوَنْدَ يَسَنْ عِنْدَ نَتَڢِے كُواْ أَبِنْدَ نَكٜىٰيِ؞ بَنْ كُوَ رِغَا نَڢَطَا وَیَنْعُوَنَ يَهُودَاوَا بَ تُكُنَ، كُواْ ڢِرِسْتُواْثِے، كُواْ شُوغَبَنِّ، كُواْ دَتَّاوَا كُواْ وَنِ دَغَ ثِكِنْ سَوْرَنْ وَطَنْدَ ذَاسُيِ عَيْكِنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Shugabanni ba su san inda na tafi, ko abin da na yi ba, gama ban riga na faɗa wa Yahudawa, da firistoci, da manyan gari, da shugabanni, da sauran waɗanda za su yi aikin ba.