Nehemiah 2:17 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai na ce musu, โKun ga matsalar da muke ciki, yadda Urushalima ta zama kango, an kuma ฦone ฦofofinta da wuta. Ku zo mu sฤke gina katangar Urushalima, ba za mu ฦara shan kunya ba.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูุนููู ฺููขูุทูุง ู
ูุณู ููุซูููฐ ยซููุฏููุจู ุงููุฑููู ููููููุฑู ุฏูู
ูููููฐ ุซูููุ ููุฏูู ุงููููุฑูุดูููฐ ุนูุฑููุดููููู
ู ุฏููู ุงููููููู
ู ฺงููุงูููููฐ ฺงููุงฺูขููุงฺูขูููุชู ุฏู ููุชูุง! ููุฐููุงู ู
ูุณูุงููููฐ ุบูููุง ููุชูููโุบูุฑู ุจูุฑููููู ุนูุฑููุดููููู
ู ุฏููุงูู
ููู ููุฏู ู
ูุซููุบูุจูุฏู ุดููู ููููููุงุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan na ce musu, โKun ga irin wahalar da muke ciki, yadda Urushalima ta zama kango, an kuma ฦone ฦofofinta. Ku zo, mu sฤke gina garun Urushalima don mu fita kunya.โ