Nehemiah 2:20 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Na amsa musu na ce, โAllah na sama zai ba mu nasara. Mu bayinsa za mu tashi mu fara gini, amma game da ku kam, ba ku da rabo cikin Urushalima, ba ku da wani hakki ko wani abin tunawa.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุงููู
ูุณู ููุซูููฐ ยซ ุงูููููู ูู ุณูู
ู ุฐูููุจูุงู
ู ููุตูุฑูุงุ ู
ูู ู
ูุงุณู ููู
ูุณู ุญูุฏูู
ู ุฐูุงู
ู ุชูุงุดู ู
ฺูขูุงุฑู ุบูููุ ุนูู
ููุง ููู ุจูุงูู ุฏู ุฑูุจููุงูุ ูููุงู ุญููููุ ูููุงู ูููู ุงููุจููู ุชูููุงููุง ุนูุซููููู ุนูุฑููุดููููู
ู!ยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ni kuwa sai na amsa musu, na ce, โAllah na Sama zai ba mu nasara, saboda haka mu mutanensa za mu tashe, mu kama gini, amma ba ruwanku, ba hakkinku, ba ku da wani abin tunawa a Urushalima.โ