Nehemiah 3:11 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Malkiya ɗan Harim, da Hasshub ɗan Fahat-Mowab ya yi gyare-gyaren wani sashe da kuma Hasumiyar Wurin Gashi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مَلْكِيَ طَنْ هَرِمْ دَ هَشُّبْ طَنْ ڢَهَتْ مُواْوَبْ كُوَ سُكَ ڠَرَ وَنِ سَاشٜىٰ نَكَتَنْغَرْ دَ كُمَ حَصُومِيَا تَ تُيَ غُرَاسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Malkiya ɗan Harim, da Hasshub ɗan Fahat-mowab suka gyara wani sashi da kuma Hasumiyar Tanderu.