Nehemiah 3:16 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gaba da shi, Nehemiya ษan Azbuk, mai mulkin rabin yankin Bet-Zur ne ya yi gyare-gyaren har zuwa kusa da kaburburan Dawuda, har zuwa haฦaฦฦen tafki da kuma Gidan Jarumawa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููฐููููฐู
ููู ุทููู ุงููุธูุจูููุ ุดููุบูุจููู ุฑูุจููู ุนูููโุบูููุฑู ุจูููฐุชูุธูุฑูุ ฺููขูุงุฑู ฺ ูุฑููู ููุชูููโุบูุฑู ุฏูุบู ุนูููุฏู ุดููููู
ู ฺูููููุ ูููู ฺ ูุฑู ุญูุฑู ุฐูููุง ุบูุจููู ููุจูุฑููู ุฏูุงููุฏูุ ููุฑููู ุฏู ุนููู ุญฺูงู ุชฺูขููู ุฏู ููู
ู ููุฑููู ุบูุฏูุงุฌูููฐูู ู
ููููููู ุณููุงูุฌููุงูุฌูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Bayansa kuma Nehemiya, ษan Azbuk, mai mulkin yankin Bet-zur ya yi gyare-gyare, har zuwa wani wuri daura da kabarin Dawuda, har zuwa haฦaฦฦen tafki da gidan masu tsaro.