Nehemiah 3:17 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Biye da shi, Lawiyawa a ฦarฦashin Rehum ษan Bani ne suka yi gyare-gyaren. Kusa da su, Hashabiya mai mulkin rabin yankin Keyila ne ya yi gyare-gyaren don yankinsa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุทูููููู ุณููููููฐ ููููููุงูููู ุฏู ุณููู ฺขูุงุฑู ฺ ูุฑููู ููุชูููโุบูุฑู ุฏูุบู ุนูููุฏู ููููฐููููฐู
ููู ฺูููููุ ุฑูููฐููู
ู ุทููู ุจููู ููููฐ ฺููขูุงุฑู ฺ ูุฑููู ููุชูููโุบูุฑูุ ููุดูุจูููุ ุดููุบูุจููู ุฑูุจููู ุนูููโุบูููุฑู ููููููุ ฺููขูุงุฑู ฺ ูุฑููู ููุชูููโุบูุฑู ุฏูุบู ุนูููุฏู ุฑูููฐููู
ู ฺูููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Waษannan Lawiyawa sun yi gyare-gyare a ฦarฦashin shugabancin Rehum ษan Bani. Kusa da su kuma, sai Hashabiya mai mulkin rabin yankin Kaila, ya yi gyare-gyare domin yankinsa.