Nehemiah 3:18 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Biye da shi, ’yan’uwansu Lawiyawa ne a ƙarƙashin Binnuyi ɗan Henadad, mai mulkin ɗayan rabin yankin Keyila suka yi gyare-gyaren.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَا یَنْعُوَنْسُ دَ سُكَ تَيْمَكٜىٰسُ ڠَرَنْ كَتَنْغَرْ؞ بَوَيْ طَنْ هٜىٰنَدَدْ، شُوغَبَنْ طَيَنْ رَبِنْ عُنْغُوَرْ كَيْلَ، يَڢَارَ ڠَرَنْ كَتَنْغَرْ دَغَ عِنْدَ هَشَبِيَ يَڟَيَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Bayansa kuma, sai 'yan'uwansu suka yi gyare-gyare a ƙarƙashin shugabancin Bawwai ɗan Henadad, mai mulkin rabin yankin Kaila.