Nehemiah 3:19 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Biye da su, Ezer ɗan Yeshuwa, mai mulkin Mizfa, ya yi gyara wani sashe, daga inda yake fuskantar hawan gidan makamai har zuwa kusurwa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عٜىٰظٜىٰرْ طَنْ يٜىٰشُوَ، شُوغَبَنْ عُنْ‌غُوَرْ مِظْڢَ، يَڢَارَ ڠَرَنْ وَنِ سَاشٜىٰ نَكَتَنْ‌غَرْ دَغَ عِنْدَ بَوَيْ يَڟَيَ؞ وَنَّنْ سَاشٜىٰ نٜىٰ يَهَوْرَ أَغَبَنْ وُرِنْ أَجِيَرْ كَايَنْ يَاڧِ عِنْدَ كَتَنْ‌غَرْ تَيِ ݣُونَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kusa da su kuma sai Ezer ɗan Yeshuwa, mai mulkin Mizfa, ya gyara wani sashi a gaban gidan makamai a wajen kusurwa.