Nehemiah 3:23 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Can gaba da su, Benyamin da Hasshub ne suka yi gyare-gyaren a gaban gidansu, biye da su kuwa, Azariya ษan Maโasehiya, ษan Ananiya ne ya yi gyare-gyaren kusa da gidansa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุจูููููุงู
ููู ุฏู ููุดููุจู ุณููู ฺขูุงุฑู ฺ ูุฑููู ููุชูููโุบูุฑู ุฏูุชูููููฐ ุบูุจููู ุบูุฏูููุณู ุฏูุบู ุนูููุฏู ฺขูุฑูุณูุชููุงูุซููู ุณููู ฺูููุ ุงููุธูุฑููู ุทููู ู
ูุนูุณูููฐููุ ููุชููุงู ุฌูููููู ุงููููููููุ ฺููขูุงุฑู ฺ ูุฑููู ููุชูููโุบูุฑู ููุณูุฏู ุบูุฏูููุณู ุฏูุบู ุนูููุฏู ุจูููููุงู
ููู ุฏู ููุดููุจู ุณููู ฺูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Bayansu kuma Biliyaminu da Hasshub suka yi gyara daura da gidansu. Bayansu kuma Azariya, ษan Ma'aseya, wato jikan Ananiya, ya yi gyara kusa da gidansa.