Nehemiah 3:24 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Biye da shi, Binnuyi ɗan Henadad ya yi gyaran wani sashe, daga gidan Azariya zuwa kusurwa,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بِنُّيِ طَنْ هٜىٰنَدَدْ يَڢَارَ ڠَرَنْ وَنِ سَاشٜىٰنْ كَتَنْغَرْ دَغَ عِنْدَ أَظَرِيَ يَڟَيَ كُسَدَ غِدَنْسَ ذُوَا عِنْدَ كَتَنْغَرْ تَيِ ݣُونَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Bayansa kuma Binnuyi, ɗan Henadad, ya gyara wani sashi daga gidan Azariya zuwa kusurwar garun.