Nehemiah 3:26 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
da masu hidimar haikali da suke zama a tudun Ofel ne suka yi gyare-gyaren har zuwa wani wuri ษaura da ฦofar Ruwa wajen gabas da kuma doguwar hasumiya.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ฺขูููฐุฏููู ูููู ุนููููู ุชูุฑูููฐุฏู ู
ูุงุณู ุนููููู ุงูู ุบูุฏููู ููููููููฐูู ููุทูููุฏู ุณูููููฐ ุธูููููููฐ ุนูุชูุฏููู ุนููุงฺูขูููฐููุ ุณููููู ฺ ูุฑููู ููุชูููโุบูุฑู ุญูุฑู ุฐูููุง ุบูุจููู ฺงููุงฺูขูุฑู ุถููู ููุฏูู ุชูููููฐ ุชูุบูุจูุณู ุฏู ููู
ู ุญูุตููู
ูููุง ููุฏูู ุชูููููฐ ฺูููููฐ ููุณูุฏู ููุชูููโุบูุฑูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ma'aikatan Haikali da suke zaune a Ofel suka yi gyare-gyare zuwa wani wuri daura da ฦofar Ruwa wajen gabas, har zuwa wata doguwar hasumiya.