Nehemiah 3:28 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Daga Ƙofar Doki, firistoci ne suka yi gyare-gyaren, kowanne a gaban gidansa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
وَطَنْسُ ڢِرِسْتُواْثِے سُكَيِ ڠَرَنْ كَتَنْ‌غَرْ دَ تَهَوْرَ دَغَ ڧُواْڢَرْ دَوَكِ، كُواْوَ يَڠَرَ سَاشٜىٰنْ كَتَنْ‌غَرْ دَيَكٜىٰ أَغَبَنْ غِدَنْسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Daga Ƙofar Dawaki, firistoci suka yi gyare-gyare, kowa ya yi gyara daura da gidansa.