Nehemiah 3:29 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Biye da su, Zadok ɗan Immer ya yi gyare-gyaren ɗaura da gidansa. Biye da shi, Shemahiya ɗan Shekaniya, mai tsaron Ƙofar Gabas ya yi gyare-gyare.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ظَدُواكْ طَنْ إِمّٜىٰرْ يَڢَارَ ڠَرَنْ كَتَنْ‌غَرْ دَغَ عِنْدَ ڢِرِسْتُواْثِے سُكَ ڟَيَ؞ يَڠَرَ سَاشٜىٰنْ كَتَنْ‌غَرْ دَيَكٜىٰ غَبَنْ غِدَنْسَ؞ شٜىٰمَيَ طَنْ شٜىٰكَنِيَ، مَيْغَادِنْ ڧُواْڢَرْ غَبَسْ، يَڢَارَ ڠَرَنْ كَتَنْ‌غَرْ دَغَ عِنْدَ ظَدُواكْ يَڟَيَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Bayansu kuma Zadok, ɗan Immer, ya gyara wani sashi daura da gidansa. Bayansa kuma Shemaiya, ɗan Shekaniya, mai tsaron Ƙofar Gabas ya yi gyare-gyare.