Nehemiah 3:30 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Biye da shi, Hananiya ษan Shelemiya, da Hanun, ษa na shida na Zalaf, suka gyara wani sashe. Biye da su, Meshullam ษan Berekiya ya yi gyare-gyaren ษaura da wurin zamansa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ูููููููู ุทููู ุดูููฐููููฐู
ููู ุฏู ููููููุ ุทูุง ููุดูุฏู ูู ุธฺูููขูุ ุณููู ฺขูุงุฑู ฺ ูุฑููู ููุชูููโุบูุฑู ุฏูุบู ุนูููุฏู ุดูููฐู
ููู ฺูููููุ ู
ูููฐุดููููู
ู ุทููู ุจูููฐุฑูููฐูููู ฺููขูุงุฑู ฺ ูุฑููู ููุชูููโุบูุฑู ุฏูุบู ุนูููุฏู ูููููููู ุฏู ูููููู ุณููู ฺูููุ ฺูู ูุฑู ุณูุงุดูููฐูู ููุชูููโุบูุฑู ุฏูููููููฐ ุงููุบูุจููู ุบูุฏูููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Bayansa kuma Hananiya ษan Shelemiya, da Hanun, ษa na shida na Zalaf, suka gyara wani sashi, kashi na biyu. Bayansu kuma Meshullam, ษan Berikiya, ya gyara wani sashi daura da gidansa.