Nehemiah 3:5 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Mutanen Tekowa ne suka yi gyare-gyare biye da shi, amma manyan garinsu suka ฦi su sa hannu cikin aikin da shugabanninsu suka bayar.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ู
ูุชูููููฐูู ุชูููฐูููุงููู ุณููู ฺขูุงุฑู ฺ ูุฑููู ููุชูููโุบูุฑู ุฏูุบู ุนูููุฏู ุธูุฏููุงูู ฺูููููุ ุนูู
ููุง ู
ููููููู ุบูุฑูููุณู ุณฺูููงู ุณูุณูุง ุญูููู ุซููููู ุนููููููู ุฏู ุดููุบูุจูููููู ุณููู ุจูุงููุฑูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kusa da Zadok kuwa mutanen Tekowa suka yi nasu gyare-gyare, amma manyansu ba su sa hannu ga aikin shugabanninsu ba.