Nehemiah 4:1 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da Sanballat ya ji cewa muna sāke ginin katangar, sai ya husata, ya haukace ƙwarai. Ya yi wa Yahudawa dariya,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَعَدَّ سَنْبَلَّتْ يَجِ ثٜىٰوَ مُو يَهُودَاوَا مُنْ ڢَارَ عَيْكِنْ غِنِنْ كَتَنْ‌غَرْ، سَيْ يَيِ ڢُشِے مَيْ ڟَنَنِ، يَيِ مَنَ دَارِيَارْ رٜىٰنِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da Sanballat ya ji muna ginin garun, sai ya husata ƙwarai, ya yi wa Yahudawa ba'a.