Nehemiah 4:11 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Abokan gābanmu sun ce, “Ba za su sani ba, ba kuwa za su gan mu ba, sai dai kawai su gan mu a cikinsu, za mu karkashe su, mu tsai da aikin.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَبُواْكَنْ غَابَنْمُ سُكَثٜىٰ «كَاڢِنْ سُسَنْ أَبِنْدَ يَكٜىٰ ڢَرُوَ كُواْ كُمَ سُغَنْمُ، ذَامُ شِغَ ثِكِنْسُ، مُكَكَّشٜىٰسُ، مُڟَيْ دَ عَيْكِنْسُ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Abokan gābanmu kuma suka ce, “Ba za su sani ba, ba kuwa za su gan mu ba, sai dai kawai su gan mu a cikinsu, za mu karkashe su, mu tsai da aikin.”