Nehemiah 4:12 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sau da yawa Yahudawan da suke da zama kusa da abokan gฤbanmu sun yi ta zuwa suna yin mana magana, suna cewa โKoโina muka juya, za su fฤษa mana.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ุฏููููู ูููููุฏูุงูููู ุฏูุณูููููฐ ุฏู ุฐูู
ู ููุณูุฏู ุงููุจููุงููููู ุบูุงุจูููู
ู ุณููููู ุชูุธููู ุณููููููู ู
ููู ู
ูุบููู ุซูููฐูู ูููุงูุนููู ุฏู ู
ููู ุฌููููุงุ ุงููุจููุงููููู ุบูุงุจูููู
ู ุฐูุงุณู ฺขูุงุทููุงู ู
ูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da Yahudawan da suke zaune kusa da su suka zo, suka yi ta nanata mana irin shirin abokan gabanmu, wato za su zo su fฤษa mana.