Nehemiah 4:15 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da abokan gฤbanmu suka ji muna sane da shirinsu, Allah kuma ya wargaje shirin nan, sai duk muka dawo ga katangar, kowa ya kama aikinsa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏู ุงููุจููุงููููู ุบูุงุจูููู
ู ุณูููุฌู ุซูููฐูู ู
ููู ุณููู ุงููุจูููุฏู ุณูููููฐ ุดูุฑูุ ููู
ู ุงูููููู ููุง ุฑูุบูุง ููุง ุฑูุดูููฐ ุดูุฑูููุณูุ ุณููู ุฏูููููู
ู ู
ููู ูููุงูู
ููุงู ููุฑููู ุบูููุง ููุชูููโุบูุฑูุ ูููุงููู ุบู ุนูููููููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da abokan gฤbanmu suka ji mun san shirinsu, Ubangiji kuwa ya wargaje shirinsu, sai dukanmu muka koma wurin garun, kowa ya kama aikinsa.