Nehemiah 4:16 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Daga wannan rana zuwa gaba, rabin mutane suka yi aiki, yayinda sauran rabin suka kintsa da mฤsu, da garkuwa, da bakkuna da makamai. Shugabanni suka goyi bayan dukan mutanen Yahuda
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุฏูŽุบูŽ ูˆูŽู†ู‘ูŽู†ู’ ุฑูŽุงู†ูŽุŒ ุฑูŽุจูู†ู’ ู…ูุชูŽู†ูœู‰ูฐู†ูŽ ุณูู†ูŽูŠูู†ู’ ุนูŽูŠู’ูƒูู†ู’ ุบูู†ูู†ู’ ูƒูŽุชูŽู†ู’โ€ŒุบูŽุฑู’ุŒ ุฑูŽุจูู†ู’ ูƒูู…ูŽ ุณูู†ูŽ ุฑูฺงูœู‰ูฐ ุฏูŽ ูƒูŽุงูŠูŽู†ู’ ูŠูŽุงฺงูู†ู’ุณูุŒ ูˆูŽุชููˆุงู’ ู…ูŽุงุดู ุฏูŽ ุบูŽุฑู’ูƒููˆูŽ ุฏูŽ ุจูŽูƒูŽ ุฏูŽ ุฑููŠุบูู†ูŽู†ู’ ฺงูŽุฑู’ฺขูœู‰ูฐุž ุดููˆุบูŽุจูŽู†ู‘ูู†ู’ ูƒููˆูŽ ุณููƒูŽ ุฑูŽุฑู‘ูŽุจูŽ ูƒูŽู†ู’ุณู ุณููƒูŽ ฺŸูŽูŠูŽ ุนูŽุจูŽุงูŠูŽู†ู’ ุฏููƒูŽู†ู’ ู…ูุชูŽู†ูœู‰ูฐู†ู’ ุบูุฏูŽู†ู’ ูŠูŽู‡ููˆุฏูŽ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Daga wannan rana, sai rabin barorina suka yi ta gini, rabi kuwa suna riฦ™e da mฤsu, da garkuwoyi, da bakuna, da sulke. Shugabannin kuwa suka goyi bayan dukan Yahudawa sosai.