Nehemiah 4:21 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka muka ci gaba da aiki, rabin mutane suna riฦe da mฤsu, daga wayewar gari har zuwa fitowar taurari.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุญููู ูููู ู
ูููุซููุบูุจูุฏู ุนููููููู ูููุงูููุซูููฐ ุฑูุงูู ุฏูุบู ููุงููููฐููุฑู ุบูุฑู ุญูุฑู ฺขูุชููุงูููุฑู ุชูููุฑูุฑู ุฏู ุฏูุฑูููฐุ ุฑูุจูููู
ู ุณููู ุนููููู ุนููููู ููุชูููโุบูุฑูุ ุฑูุจููู ููู
ู ูููุงูููููููฐ ูููู ุบูุงุฏู ุฏู ู
ูุงุดูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Haka kuwa muka yi aikin, rabinmu na riฦe da mฤsu tun daga wayewar gari har zuwa fitowar taurari.