Nehemiah 4:22 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A wannan lokaci na kuma ce wa mutane, โA sa kowane mutum da mataimakinsa su zauna a Urushalima da dare, domin a yi tsaro da dare, da safe kuma a kama aiki.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงููููููููู ูููุงูููุซู ฺููขูุทูุง ููู
ูุชูููููฐ ุซูููฐูู ุจูุฑู ูููุงูููููููฐ ู
ูุชูู
ู ุฏู ู
ููู ุชูููู
ููููุงููุณู ุนููููู ุณูุฐููููู ุนูุซููููู ุนูุฑููุดููููู
ู ุฏู ุฏูุฑูููฐุ ุฏููุงูู
ููู ุนููู ุบูุงุฏููู ุจูุฑููููู ุฏู ุฏูุฑูููฐุ ุนููู ุนููููู ููู
ู ุฏู ุฑูุงููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A wannan lokaci kuma na ce wa jama'a, kowane mutum tare da baransa ya kwana a Urushalima domin a yi tsaro da dare, da safe kuma a kama aiki.