Nehemiah 4:23 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka ni, da ’yan’uwana, da bayina, da matsaran da suke tare da ni, ba wanda ya tuɓe tufafinsa; kowa ya rataye makaminsa, ko ya je shan ruwa ma.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَبُواْدَ حَكَ كُواْ نِے كُواْ یَنْعُوَنَ كُواْ سَمَارِنَ مَاسُ يِمِنِ عَيْكِ كُواْ مَاسُ غَادِنَ بَابُوَنْدَ يَتُوٻٜىٰ رِغَرْسَ، كُواْوَ يَنَ رِڧٜىٰ دَ كَايَنْ يَاڧِنْسَ أَ حَنُّ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Saboda haka ni, da 'yan'uwana, da barorina, da matsaran da suke tare da ni, ba wanda ya tuɓe tufafinsa. Kowa yana riƙe da makami.