Nehemiah 4:3 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Tobiya wakilin mutanen Ammon wanda yake a gefensa ya ce, โAbin nan da suke gini, ko dila ma ya hau, zai rushe shi!โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุชููุงูุจููู ู
ูุชูู
ููู ุงููู
ูููุงูู ููููุฏู ููููููฐ ฺูููููฐ ุฏูุดู ููุซูููฐ ยซุงููุฑููู ููุชูููโุบูุฑู ุฏูุณูููููฐ ุบูููุงููุงุ ูููุงู ููุฑูููฐูู ุฏูุงุฌู ู
ูุง ูููููู ุฐููู ุฑูุดูููฐุชู!ยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Tobiya Ba'ammone yana kusa da shi, ya ce, โAi, garun da suke ginawa da duwatsu, ko dila ya hau, sai ya rushe shi!โ