Nehemiah 4:7 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma da Sanballat, da Tobiya, da Larabawa, da Ammonawa, da kuma mutanen Ashdod suka ji cewa gyare-gyaren katangar Urushalima yana cin gaba, ana kuma tattoshe wuraren da suka tsattsaga, sai suka husata ƙwarai.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا دَ سَنْبَلَّتْ دَ تُواْبِيَ دَ لَرَبَاوَا دَ أَمُّواْنَاوَا دَ مُتَنٜىٰنْ بِرْنِنْ أَشْدُوادْ سُكَجِ ثٜىٰوَ عَيْكِنْ ڠَرَنْ كَتَنْ‌غَرْ عُرُوشَلِيمَ يَنَ ثِيغَبَ، كُمَ أَنَ كَمَّلَ غِنِنْ وُرَارٜىٰنْ دَ بَسُ حَطُبَ عَكَتَنْ‌غَرْ، سَيْ سُكَجِ ڢُشِے سُواْسَيْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma sa'ad da Sanballat, da Tobiya, da Larabawa, da Ammonawa, da mutanen Ashdod, suka ji yadda ginin garun Urushalima yake ci gaba, ana kuma tattoshe tsattsaguwa, sai suka husata.