Nehemiah 5:10 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ni ma da ’yan’uwana da kuma mutanena muna ba wa mutane bashin kuɗi da kuma hatsi. Sai mu daina sha’anin ba da rance da ruwa!
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
نِے مَا دَ یَنْعُوَنَ دَ سَمَارِنَ مَاسُ يِمِنِ عَيْكِ مُنَبَاسُ بَاشِنْ كُطِ دَ حَڟِ؞ عَمَّا يَنْذُ، سَيْ مُبَرْ ذَنْثٜىٰنْ بَادَ بَاشِ مُنَ كَرْٻَرْ ڧَظَامَرْ رِيبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ni ma da 'yan'uwana da barorina muna ba da rancen kuɗi da hatsi. Sai mu daina sha'anin ba da rance da ruwa.