Nehemiah 5:2 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Waɗansu suka ce, “Mu da ’ya’yanmu maza da mata muna da yawa, muna bukatar hatsi domin mu ci mu rayu.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَمَا وَطَنْسُ سُنْيِ مَغَنَ سُنْثٜىٰ «مُو دَ یَیَنْمُ مَظَا دَ مَاتَا، مُنَدَ يَوَ، مُنَ بُڧَاتَرْ حَڟِ دُواْمِنْ مُثِ مُرَايُ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Akwai waɗanda suka ce, “Mu da 'ya'yanmu mata da maza muna da yawa, sai mu sami hatsi don mu ci mu rayu.”