Nehemiah 5:9 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka na ci gaba na ce, “Abin da kuke yi a yanzu ba daidai ba ne. Bai kamata ku yi tafiya cikin tsoron Allahnmu don mu guji ba’ar Al’ummai abokan gābanmu ba?
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ نِے نٜىٰهٜىٰمِيَ نَڢَطَا مُسُ نَثٜىٰ «أَبِنْ دَ كُكٜىٰيِ بَاشِ دَݣَوْ؞ يَا كَمَاتَ كُيِ تَڢِيَ ثِكِنْ ڟُواْرُوانْ اللَّهْ ، دُواْمِنْ كَدَ أَبُواْكَنْ غَابَنْمُ وَطَنْدَ بَا يَهُودَاوَا بَسُسَامِ دَلِيلِنْ يِمَنَ بَعَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Na kuma ce musu, “Abin da kuke yi ba shi da kyau. Ya kamata ku yi tsoron Allah don ku hana al'ummai, abokan gabanmu, yi mana ba'a.