Nehemiah 6:1 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโad da magana ta zo kunnen Sanballat, da Tobiya, da Geshem mutumin Arab da kuma sauran abokan gฤbanmu cewa na sฤke gina katangar har babu sauran tsaguwa da ta ragu, ko da yake har zuwa lokacin ban sa ฦofofi a ฦyamare ba
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงููููุงูู ุณููู ุณูููุจููููุชู ุฏู ุชููุงูุจููู ุฏู ุบูููฐุดูููฐู
ู ุจูููุฑูุจูููฐ ุฏู ุณูููุฑููู ุงููุจููุงููููู ุบูุงุจูููู
ู ุณูููุฌู ุซูููฐูู ู
ููู ุบูู
ู ุบููููู ููุชูููโุบูุฑู ููู
ู ู
ููู ููู
ูููู ุบููููู ููุฑูุงุฑูููฐูู ุฏู ุจูุณู ุญูุทู ุจูุ ูููุงูุฏูููููููฐ ุงูู ูููุงูููุซููู ุจูู
ู ุฑูุบูุง ู
ููู ุณูุง ฺงููุงฺูขููุงฺูขููู ุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da fa aka sanar da Sanballat, da Tobiya, da Geshem Balarabe, da sauran abokan gฤbanmu, cewa na gina garun, har ba sauran tsaguwa da ta ragu, ko da yake a lokacin ban riga na sa wa ฦofofi ฦyamare ba,