Nehemiah 6:12 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Na gane cewa Allah bai aike shi ba, ya yi annabci a kaina domin Tobiya da Sanballat sun yi hayarsa ne.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูุนูุฏูู ูููู ุชูููุงููุ ุณููู ููุบูุงููููฐ ุซูููฐูู ุงูููููู ุจููููู ู
ูุบููู ุฏู ุดูููฐู
ููู ุจูุ ุนูู
ููุง ุชููุงูุจููู ุฏู ุณูููุจููููุชู ููููฐ ุณูููุจููู ุดู ุฏููุงูู
ููู ูููู ู
ููู ููููููู ุงูููููุจูุซูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Na gane Allah bai aike shi wurina ba. Ya yi mini wannan magana domin Tobiya da Sanballat sun haษa baki da shi.