Nehemiah 6:14 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya Allahna, ka tuna da Tobiya da Sanballat, saboda abin da suka yi; ka kuma tuna da annabiya Nowadiya da sauran annabawa waษanda suke ฦoฦari su tsorata ni.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ูููู ุงููุฏููุนู ููุซูููฐ ยซููุง ุงูููููู ููุงุ ููุชููู ุฏู ู
ููุบููู ุงููุจูููุฏู ุชููุงูุจููู ุฏู ุณูููุจููููุชู ุณููููู ู
ูููุ ููููู
ู ุชููู ุฏู ุงูููููุจููู ูููุงูููุฏููู ุฏู ุฏููููู ุณูููุฑููู ุงูููููุจูุงููุง ููุทูููุฏู ุณููููู ฺงููุงฺูงูุฑู ุณูุจูุงูู ฺููุงูุฑููุงูุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โYa Allahna, ka tuna da Tobiya da Sanballat bisa ga abubuwan nan da suka yi, da annabiya Nowadiya, da sauran annabawa waษanda suka so su tsoratar da ni.โ