Nehemiah 6:16 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโ€™ad da dukan abokan gฤbanmu suka ji haka, dukan alโ€™umman da suke kewaye da mu suka ji tsoro, suka rasa ฦ™arfin halinsu, domin sun gane cewa wannan aiki an yi shi da taimakon Allahnmu ne.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุณูŽุนูŽุฏู‘ูŽ ุฏููƒูŽู†ู’ ุงู”ูŽุจููˆุงู’ูƒูŽู†ู’ ุบูŽุงุจูŽู†ู’ู…ู ุณููƒูŽุฌู ูˆูŽู†ู‘ูŽู†ู’ ุชูŽุฑูœู‰ูฐุฏูŽ ุฏููƒูŽู†ู’ ู…ูุชูŽู†ูœู‰ูฐู†ู’ ุฏูŽุณููƒูœู‰ูฐ ุฐูŽู…ูŽ ูƒูœู‰ูฐูˆูŽูŠูœู‰ูฐ ุฏูŽู…ููˆุŒ ุณูŽูŠู’ ุณููƒูŽุฌูฺŸููˆุงู’ุฑููˆุงู’ุŒ ุณูŽูŠู’ ุฌููƒูู†ู’ุณู ูŠูŽู…ูุชูุž ุบูŽู…ูŽุง ุณูู†ู’ ุบูŽุงู†ูœู‰ูฐ ุซูœู‰ูฐูˆูŽ ูˆูŽู†ู‘ูŽู†ู’ ุนูŽูŠู’ูƒู ุฏูŽ ุชูŽูŠู’ู…ูŽูƒููˆุงู†ู’ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ู†ู’ู…ู ู†ูœู‰ูฐ ู…ููƒูŽูŠูุดูุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da abokan gฤbanmu da dukan al'umman da suke kewaye da mu suka ji, sai suka ji tsoro, gabansu kuma ya faษ—i, gama sun gane, da taimakon Allahnmu muka yi wannan aiki.