Nehemiah 6:17 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A waɗannan kwanaki, manyan garin Yahuda suka yi ta aika wasiƙu masu yawa zuwa ga Tobiya, shi kuma ya yi ta aika musu da amsoshi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَثِكِنْ ݣُونَكِنَّنْ دَتَّاوَنْ يَهُودَ سُكَيِ تَرُبُوتَ وَسِيڧُ ذُوَاغَ تُواْبِيَ، شِيكُمَ يَنَ رُبُوتَ مُسُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A kwanakin nan kuma shugabannin Yahuza suka yi ta aika wa Tobiya da wasiƙu, shi kuma Tobiya yana ta aika musu da nasa wasiƙu.