Nehemiah 6:18 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gama mutane da yawa a cikin Yahuda sun rantse wa Tobiya za su goyi bayansa, domin ya auri ’yar Shekaniya, ɗan Ara. Ɗansa kuma, wato, Yehohanan, ya auri ’yar Meshullam, ɗan Berekiya.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَمَا مُتَنٜىٰ دَيَوَ عَثِكِنْ يَهُودَ سُنْ ضَنْڟٜىٰ وَ تُواْبِيَ ذَاسُ غُواْيِ بَايَنْسَ، دُواْمِنْ يَعَوْرِ یَرْ شٜىٰكَنِيَ طَنْ أَرَ مُتُمِنْ يَهُودَ؞ بَنْ دَ وَنَّنْ مَا، يٜىٰهُواْهَنَنْ طَنْ تُواْبِيَ يَعَوْرِ یَرْ مٜىٰشُلَّمْ طَنْ بٜىٰرٜىٰكِيَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mutane da yawa a Yahuza sun rantse za su goyi bayan Tobiya, domin ya auri 'yar Shekaniya, ɗan Ara. Ɗansa kuma, wato Yohenan, ya auri 'yar Meshullam, ɗan Berikiya.