Nehemiah 6:19 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ban da haka ma, mutanen sun yi ta ba ni labarin ayyuka masu kyau da Tobiya ya yi, sa’an nan kuma suna faɗa masa duk abin da na faɗa. Tobiya kuwa ya aika wasiƙu don yă tsorata ni.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مُتَنٜىٰنْ سُكَيِ تَمَغَنَ عَكَنْ أَيُّكَ مَاسُ ݣَوْ نَ تُواْبِيَ أَغَبَنَ، كُمَ سُكَنْ مَيَرْ مَسَ دُكَنْ أَبِنْدَ نَڢَطَا؞ شِے كُوَ يَيِ تَعَيْكَ مِنِ دَ وَسِيڧُ دُواْمِنْ يَبَانِ ڟُواْرُواْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mutane suka yi magana a kan ayyukan kirki na Tobiya a gabana. Suka kuma kai maganata a wurinsa, sai Tobiya ya yi ta aika mini da wasiƙu don ya tsoratar da ni.